Duk Wanda Yaga antura masa kalar sakon dake Jikin Hoton Nan a wayarsa kada ya Kuskura Ya Shiga Link Din dake Cikin Sakon | Karanta Cikakken bayanin Yadda Zaka Kare Kanka daga Sharrin 'Yan Damfar Yanar Gizo

'yan damfara sun fara amfani da Program din CCT domin cutar mutane suna turawa mutane sakon ta SMS Messages, cewa sunyi nassarar samun N450,000 na Shirin CCT.

To lalle idan Kaga wannan sakon kada ka kuskura ka danna link din dake ciki domin hakan na iya sanya wa su samu bayanan ka na banki.

Kuma lalle idan suka samu wannan bayanan zasu iya kwashe maka kudi daga asusunka na ajiyar,

Suna danganta kansu da Bankin Bada Rance na Nirsal Bank, wanda babu wata alaƙa dake tsakanin bankin Nirsal Bank da Shirin CCT lalle ne Jama'a ku kiyaye! 

Shirin CCT Basa Bada Adadin Kudin daya kai N450,000 don haka A kiyaye!

Kuyi share domin Al'umma su tsira Allah Ya Kiyaye