JADAWALIN TSARE-TSAREN YADDA ZAMU AMFANI WATAN RAMADAN

*JADAWALIN TSARE TSAREN YADDA ZAMU ANFANI WATAN RAMADAN*
1} Kwacciya Bacci 10pm.
2} Tashi daga bacci 3am.
3} Sallar Dare 3:30am Zuwa 4:15am.
4} Karatun Al qur Ani Na Dakika 20 A kalla Ayoyi 10 tare da ma anar su. 4:15 - 4:35am. Ayi addu a ta Dakika 10, Rukar dukkanin Bukatu a wajan ubangiji 4:35 - 4:45.
5} Yin Sahur daga 4:45am Zuwa ketowar Alfijir.
6} Shirin Sallar Asubah Bayan Yin Sahur .
7} Sallar Asubah A kan lokacin ta.
8} Addu oin Safiya daga 6am/6:30am
9} Hutu Tare da shirye shiryan abubuwan da za a Gudanar a Ranar Har 7am.
10} Sallar Walaha, a kalla Raka a Hudu, Daga 9:00am zuwa 11:30am.
11} Yawaita Sauraran Karatun Al qur Ani.
12} Sallar Azahar A kan lokacin ta Tare da Addu oi a kalla na Dakika 10 zuwa 15.
13} Sallar La asar A kan lokacin ta Tare da Addu oi a kalla na Dakika 10 zuwa 15.
14} Shan Ruwa da Abinda Allah ya hure, Tare da yin addu oin dukkanin Bukatu a wajan ALLAH kafin Shan Ruwa da Kuma bayan ansha Ruwa, Hakika karbabbiya ce
15} Sallar Isha I Tare da Nafila ta taraweeh har zuwa 9:00pm.
16} Bayan sallar taraweeh Sai ayi Nazarin yadda aka Tafiyar da Ranar Mutum Yayiwa Kansa wadannan Tambayoyi
Me nayi Dai Dai ?
Me nayi ba dai dai ?
Wane Abu ya kamata na Daina ?
Wane Abu ya kamata na Fara ?.
Bayan duk Wannan Sai a Dage Da Sadaka Ga Talakawa da mabukata.
Ya Allah Ka nuna mana wannan Wata da Rai da Lafiya
Hanyar Sauke Al qur Ani a cikin kwana talatin 30
???? Asubah: Shafi 4
???? Azahar: Shafi 4
???? La asar: Shafi 4
???? Magariba: Shafi 4
???? Isha I : Shafi 4
Hanyar Sauke Al qur Ani a cikin kwana Sha biyar 15
???? Asubah: Shafi 8
???? Azahar: Shafi 8
???? La asar: Shafi 8
???? Magariba: Shafi 8
???? Isha i: Shafi 8.
Hanyar Sauke Al qur Ani a cikin kwana Sha Biyu 12
???? Asubah: Shafi 10
???? Azahar: Shafi 10
???? La asar: Shafi 10
???? Magariba: Shafi 10
???? Isha i: Shafi 10.
Hanyar Sauke Al qur Ani a cikin Goma 10
???? Asubah: Shafi 12
???? Azahar: Shafi 12
???? La asar: Shafi 12
???? Magariba: Shafi 12
???? Isha i: Shafi 12.
Hanyar Sauke Al qur Ani a cikin kwana Shida 6
???? Asubah: Shafi 20
???? Azahar: Shafi 20
???? La asar: Shafi 20
???? Magariba: Shafi 20
???? Isha i: Shafi 20
Mu Yada Zuwa ga duk Guraran Da suka Dace Dan Bamu San Wadanda zasu anfana ba.
Ya Allah Yasa mu dage Dan Mudace ????????