LOKACIN BUDA BAKI , WA KE DA GASKIYA TSAKANIN SUNNA KO SHI'A ?

LOKACIN BUDA BAKI , WA KE DA GASKIYA TSAKANIN SUNNA KO SHI'A ?
AYAR DA TAI NUNI AKAN LOKACIN BUDA BAKI ITACE:
"ثم أتمواالصيام إلى اليل"
"SANNAN KU CIKA AZUMI IZUWA DARE "
AYAR BATA AMBATA MANA HAKIKANIN DAREN BA
- FARKON SA ?
- KO TSAKIYAR SA ?
- KO KARSHEN SA ?
TO MANZON ALLAH S.A.W SHI YA KE DA ALHAKIN YI MANA BAYANI AKAN WANE BANGARE NA DARE AKE NUFI ????
GA ABINDA YA FADA ( S.A.W)
حَدَّثَنَا عَبْدُ اللَّهِ بْنُ يُوسُفَ، أَخْبَرَنَا مَالِكٌ، عَنْ أَبِي حَازِمٍ، عَنْ سَهْلِ بْنِ سَعْدٍ، أَنَّ رَسُولَ اللَّهِ صلى الله عليه وسلم قَالَ " لاَ يَزَالُ النَّاسُ بِخَيْرٍ مَا عَجَّلُوا الْفِطْرَ ".
"Mutane ba zasu gushe tare da alkairi ba mutuqar suna saurin buda baki "
Sahih Bukhari
Reference: Sahih al-Bukhari 1957 (Fasting)
In-book reference:Book 30, Hadith 64.
A WANI HADITHIN KUMA CEWA YAYI
عَاصِمَ بْنَ عُمَرَ بْنِ الْخَطَّابِ، عَنْ أَبِيهِ ـ رضى الله عنه ـ قَالَ قَالَ رَسُولُ اللَّهِ صلى الله عليه وسلم " إِذَا أَقْبَلَ اللَّيْلُ مِنْ هَا هُنَا، وَأَدْبَرَ النَّهَارُ مِنْ هَا هُنَا، وَغَرَبَتِ الشَّمْسُ، فَقَدْ أَفْطَرَ الصَّائِمُ ".
"IDAN DARE YA FUSKANTO TA NAN ,WUNI KUMA YA BADA BAYA TANAN ,RANA TA FADI ; TO MAI AZUMI YA SHA RUWA"
FADIN SA CE WA :( وغربت الشمس)
"KUMA RANA TA FADI ", FADUWAR RANA FARKON DARE KENAN .
Sahih Bukhari
Reference: Sahih al-Bukhari 1954 (Fasting)
In-book reference:Book 30, Hadith 61.
MISALIN MASU CEWA AI SU SAI BAYAN ISHA , TO KAMAR MISALIN BANI ISRA'ILA NE AKAN YANKA SANIYA .
ANCE KUCIKA AZUMI ZUWA DARE
شددوا فشددالله عليهم
QA'IDA GUDA DA ZAKA RIKE
" دعوا كل قول عند قول محمد "
KAI WATSI DA MAGANAR KOWA INGA MAGANAR MANZON ALLAH.
ALLAH YA KARBI IBADAR MU.