DA DUMI-DUMI: Gwamnati Ta Rushe Makarantun Sakandare, Ta Kawo Sabon Tsarin Ilimi A Najeriya

DA DUMI-DUMI: Gwamnati Ta Rushe Makarantun Sakandare, Ta Kawo Sabon Tsarin Ilimi A Najeriya
Daga yanzu babu sauran makarantun JSS da SSS a Najeriya.
Gwamnatin tarayya ta sanar da soke dukkanin kananan makarantun sakandare (JSS) da manyan makarantun sakandare (SSS) na kasar nan.
Gwamnatin ta gabatar da sabon tsarin karatun bai daya na shekaru 12, wanda zai bai wa yara damar neman ilimin firamare da sakandare a hade.
Daga Comr Abba Sani Pantami