Akwai Albashi Mai Tsoka: Ga Masu Takardun Kammala Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D – An Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Cibiyar Aikin Noma da Habaka Rayuwar Al’umma ta Kasa da Kasa (IITA)

Akwai Albashi Mai Tsoka: Ga Masu Takardun Kammala Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D – An Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Cibiyar Aikin Noma da Habaka Rayuwar Al’umma ta Kasa da Kasa (IITA)
Cibiyar Aikin Noma da Habaka Rayuwar Al’umma ta Kasa da Kasa (IITA) tana sanar da daukar ma’aikata ga wadanda ke da takardun kammala sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D. Wannan dama ce mai kyau ga masu sha’awar aiki a cikin wata cibiya mai suna da kuma muhimmanci wajen inganta rayuwar al’umma da kuma kawo canji a fannin noma a Afirka.
Cibiyar tana bayar da albashi mai tsoka da kyakkyawan yanayi na aiki, wanda zai taimaka wa ma’aikata wajen samun ci gaba a fannoni da dama. Ana bukatar mutanen da ke da sha'awa da kwarewa a fannoni daban-daban na noma, ilimi, da sauran fannonin da suka shafi inganta rayuwar al'umma.
Muna gayyatar dukkanin masu sha’awar neman aiki su nemi wannan damar ta hanyar cike fom din neman aikin da ke kan shafin yanar gizon IITA.
Kada ku bari wannan dama ta wuce!
Ga jerin wasu daga cikin guraben aikin da ake da su a halin yanzu:
1. Accountant I – On-site, NRS, Contract | Ref: IITA/P&C/NRS2025-009
- Latsa nan domin cikewa: https://apply.workable.com/iita/j/0A0C57BCAD/
2. Accountant I – On-site, NRS, Contract | Ref: IITA/P&C/NRS2025-010
- Latsa nan domin cikewa: https://apply.workable.com/iita/j/5CE6DDF723/
3. Graduate Intern (People & Culture) – On-site, Internship, Temporary
- Latsa nan domin cikewa: https://apply.workable.com/iita/j/F5DE031F09/
4. Graduate Intern - Hotel & Catering (4 Positions) – On-site, Internship, Temporary
- Latsa nan domin cikewa: https://apply.workable.com/iita/j/2361B69743/
5. Graduate Intern (Capacity Development Office) – On-site, Internship, Temporary
- Latsa nan domin cikewa: https://apply.workable.com/iita/j/3B80CA1D3C/
6. Communication Officer – On-site, NRS, Full-time | IITA-BIP Ibadan
- Latsa nan domin cikewa: https://apply.workable.com/iita/j/9A265CA345/)
7. Spatial Data Analyst / GIS Officer – On-site, NRS, Contract | Ref: IITA-LB-2025-NRS-004-MNRO
- Latsa nan domin cikewa: https://apply.workable.com/iita/j/96029C10DF/
8. Stakeholder Engagement and Communication Officer – On-site, NRS, Contract | Ref: IITA-LB-2025-NRS-005-MNRO
- Latsa nan domin cikewa: https://apply.workable.com/iita/j/07C9E59E1F/
9. Data Management Officer – On-site, NRS, Contract | Ref: IITA-LB-2025-NRS-006-MNRO
- Latsa nan domin cikewa: https://apply.workable.com/iita/j/8783C281AC/
10. Project Manager - Soils4Liberia (re-advertisement) – On-site, IRS, Full-time | Ref: DDG-R4D/PM/S4L/03/25
- Latsa nan domin cikewa: https://apply.workable.com/iita/j/B0C78C1E3A/
11. Project Administrator – On-site, NRS, Contract | Ref: IITA-LB-2025-NRS-001
- Latsa nan domin cikewa: https://apply.workable.com/iita/j/BD3A4696B1/
12. Accounting Assistant – On-site, NRS, Contract | Ref: IITA-LB-2025-NRS-002
- Latsa nan domin cikewa: https://apply.workable.com/iita/j/F4303B5C76/
13. Regional Internal Auditor – On-site, NRS, Contract | Ref: IITA/P&C/NRS2025-006
- Latsa nan domin cikewa: https://apply.workable.com/iita/j/63E74D6FC3/
14. Regional Internal Auditor – On-site, Contract | Ref: IITA/P&C/NRS2025-005
- Latsa nan domin cikewa: https://apply.workable.com/iita/j/80A4D59E5D/
15. Consultant - Chief Technical Advisor / Conseiller.e Technique Principal (CTP) – On-site | Ref: XXXX
- Latsa nan domin cikewa: https://apply.workable.com/iita/j/E1A99A51E4/
Masu sha’awa su duba shafin yanar gizon IITA domin neman cikakken bayani da cike fom ɗin neman aiki. Kada ku bari a baku labari! Wannan dama ce ta aiki a wata cibiya mai martaba da muhimmanci a fagen ci gaban noma da habakar rayuwar al’umma.