YADDA ZAKU SAITA BLUE TICK VERIFIED A ACCOUNT DINKU NA SOMTECH SOCIAL

YADDA ZAKA SAITA BLUE TICK VERIFIED A ACCOUNT DINKA NA SOMTECH SOCIAL
Wannan shine tambarinmu yan somtech social kowa ya duba ya sanya sunasa domin ya samu ya daura a profile dinshi.
Ba'a yarda a hadawa wani wanda ba dan qungiya ba kodan sabida kishin media dinmu Dan Allah a kiyaye idan mutum yana so to ya kasance dan somtech social ko somtech media ne.
Ku duba cen qarshe da akwai video da kuma hoton marar suna wanda zaku duba ku dauka kuma ku hada naku.
Dan Alla ku bawa abin nan muhimmanchi kowa yayi a yau ya daura.
Mngd