Me ke sa rashin iya rike fitsari?

Wannan alamane na cututtuka dayawa.
Abubuwan dake kawo wannan matsala sunkunshi:
- 1.Sanyin mafitsara
- 2.Rashin karfi na tsokar mazaunin mafitsara da mahaifa a mata
- 3.Zazzagowar mahaifa a mata
- 4.Yoyon fitsari a mata
- 5.kumburin 'prostrate' a Maza
ME YAKAMATA KAYI?
Zuwa asibiti shine abun dayafi dacewa.alokacin dakaje asibiti ana iya baka gwaje gwaje kamar haka:
- 1.urine mcs
- 2.urinalysis
- 3.urodynamic studies
- 4.Ultrasound scan of prostrate
- 5.PSA
wannan gwaje gwajen zasu taimaka wajen gano asalin meke kawo wannan matsala,Wanda hakan zai tàimaka wajen magance ta.
Magani asibiti akeyi Kuma yadanganta da abun dake kawoshi.