Cholesterol sinadari ne dake da amfani ajiki,jiki na amfani dashi wajen Samar da sinadarai masu amfani kamar 'vitamins da hormones',yakan zama matsala ne alokacin da yayi yawa acikin jini
Yawan Cholesterol ajiki nada matukar illa ga lafiyarka Amma amafi lokuta baya nuna wata alama daza agane yawansa ajiki da wuri har saiyakai ga yiwa mutun illa.

Cholesterol sinadari ne dake da amfani ajiki,jiki na amfani dashi wajen Samar da sinadarai masu amfani kamar 'vitamins da hormones',yakan zama matsala ne alokacin da yayi yawa acikin jini.
Yawan Cholesterol ajiki nada matukar illa ga lafiyarka Amma amafi lokuta baya nuna wata alama daza agane yawansa ajiki da wuri har saiyakai ga yiwa mutun illa.
Cholesterol na janyo ciwo?
Ciwon hawan jini,ciwon zuciya,ciwon shanyewar barin jiki da wasu cututtuka na magudanar jini.
Abubuwan dake iya nuna yawansa acikin jini zasu iya kasncewa daya daga cikin wadannan:
- 1.idan kana da kiba sosai sannan kana da ciwon siga,toh akwai yiwuwar kana dauke da cholesterol sosai ajiki.
- 2.fitowar manyan kurarraji ajiki masu laushi(xanthomas)
- 3.Rashin haihuwa a Maza
- 4.Ciwon kirji,wahalar numfashi.
- 5.Yawan kasala
- 6.Rashin warkewar ciwo ko gyanbo da wuri