Labari mai daɗi ga wadanda basuga Allocation dinsu na $PAWS Domin kuwa Ankarawa Bybit Exchange Yawan Token din zuwa 11,248,386,823.38 a Halin yanzu

Da safiyar yau Laraba ana Gaba da Shiga kasuwa munga Ankarawa Bybit Exchange Yawan Token. Ya zama yanzu akwai 11,248,386,823.38 $PAWS wanda basu gani ba Zasu iya Ganinsa koda yaushe daga yanzu zuwa Anjima.

Allah yasa Muji Alkhairi Ameen