Labari mai daɗi ga wadanda suka cike shirin CCT, RRR, PVHH, NCTO da sauran Tallafim Gwamnatin tarayya a Lokacin Buhari da Yanzu Lokacin Tunubu

Bankin duniya ya baiwa najeriya dalar amurka dala billion $17 domin gudanar da shirin CCT, RRR, PVHH, NCTO.
Za'a fara sakin kudaden kurkusa bada jimawa ba wanda a halin yanzu anfara Sallamar wadanda suka cike na CCT, ana gudanar da bayar da ATM Card Yanzu haka a Kananan Hukumomin Qasar Nan.
Kuma an cigaba da bayar da ATM Din don haka mutane su Tuntubi Gidajen Masu Unguwannisu da Sauran Santocin Kananan Domin duba Sunayensu.
Ku shiga Telegram Channel dinmu da WhatsApp Group Dinmu daga saman Shafin nan akwai Alamar Shiga Domin samun Update akoda Yaushe.
Allah yasa mu dace!