Kungiyar Yaki da Zazzabin Cizon Sauro (Malaria Consortium Nigeria) Ta Bude Shafin Daukar Sabbin Ma'aikatan Technical Assistants

Kungiyar Malaria Consortium tana nemanT echnical Assistants domin tallafawa shirinr arraba ITN A wasu jahohi guda tara, ciki har
da Abuja, Bauchi State, Borno State, Kebbi
State, Kogi State, Nasarawa State, Oyo State,
Plateau State, Sokoto State. Wannan aiki na
wucin gadi ne kuma zai kunshi yin micro-
planning da tantance ma'aikatan da za su
gudanar da aikin SMC a shekarar 2025.
Masu sha'awar neman aikin dole su kasance
da ilimi a fannin Kimiyya, Kimiyyar
Zamantakewa ko Lafiya, tare da kwarewar
aiki na akalla shekaru biyu. Dole ne su iya
amfani da Kobo Collect, Survey CTO, da
Microsoft Office.
Ana bukatar masu sha'awa su cike takardar
neman aiki ta hanyar amfani da hanyoyin da
aka bayar kafin 5 ga Maris, 2025. Don
cikkaken bayani da cike fom, danna:
Danna nan domin cike fom → [Bauchi, Borno
Danna nan domin cike fom → [Kebbi,