WhatsApp DP and Facebook profile picture design Episode 2

TAKAITACCEN BAYANI AKAN WHATSAPP DP & FACEBOOK PROFILE PICTURE :
Wannan shine WhatsApp dp d kuma Facebook profile pictures da mukai a fita ta biyu 2 yana da muhimmanchi da kuma amfani idan kana da buqatar daura hoto mai sunanka ko wani sunan dai da idan aka gani za'a ganeka ko kuma kana son sanya abin birgewa ko daukan hankali a manhajarka ta public tohm sai ku tsaya ku karanta cikkakken bayani kuma ku hada domin ku qaru
kuma yana da matuqar daukar hankali da birgewa mutane dayawa suna son koya suna son suna ganinshi a Facebook profile dinsu da kuma dp dinsu na WhatsApp mutane dayawa suna sonshi kuma suna bada kudi a hada musu zai taimaka zai taimaka muku koda kuna son maida abin sana'a zaku iya ko kumu kuna yiwa mutane domin birge su da kuma walwalarsu wannan dai shine dan takaitaccen bayanin da zan muku akan WhatsApp dp da kuma Facebook profile pictures episode 2 ku biyomu a episode 3 domin ganin abinda zamu daura muku