Tallafin Gwamnatin Tarayya: Bayani Kan Shirin Tallafin NIYEDEP

Tallafin Gwamnatin Tarayya: Bayani Kan Shirin Tallafin NIYEDEP
YEIDEP, wanda ke nufin Youth Economic Intervention and De-Radicalization Program, wani shiri ne na Gwamnatin Tarayya da aka ƙaddamar don magance matsalolin rashin aikin yi da bayar da tallafi ga manoma.
Shirin tallafin noma na NIYEDEP, kowa da bankin da aka tura bayanansa.
Idan sun aiko muku da saƙo daga wani banki da ba ku da asusun ajiya a cikinsa, hakan na nufin sun aika da bayananku ne zuwa bankin.
Abin da ya kamata ku yi shi ne ku bi matakan da suka faɗa muku don cin gajiyar shirin.